#64 HAPPY INDEPENDENCE DAY 2024
FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA
HAPPY INDEPENDENCE DAY #64
A Yau Ne 01-10-2024 Qasarmu Mai Albarka Jamhuriyar Tarayyar Najeriya ( Federal Republic Of Nigeria ) Ta Ke Cika Shekara Sittin-Da-Hudu 64yrs /raujimetawiy/ Da Samun 'Yancin Kai Daga Hannun Turawan Mulkin Mallaka, Na Turawa Birtaniya ( England )
Ina Mai Amfani Da Wannan Rana Ta Farin Ciki Ga 'Yan /raujimetawiy/ Nageriya Wajen Qara Adu'ata Ga Allah Madaukakin Sarki, Da Ya Yaye Mana Wannan Hali Da Qasarmu Take Ciki /raujimetawiy/ Na Rashin Takamaiman Tsaro, Tsadan Rayuwa, Talauci, Qaranci Aiyuka Ga Al'umman Qasa, Asarar Rayuka Da Dukiyoyi, Rashin Adalci, Cin Hanci Da Rashawa ETC
Ya! Allah Muna Masu Roqonka Mun Tuba Mun Qasqantar Da Kanmu Gareka, Ya! Allah Ka Yaye Mana, In Daga Gareka Take /raujimetawiy/ Ya! Allah Ka Yaye Mana Ka Dauke Mana, Ka Bamu Ikon Cin Jarabawar.
Ya! Allah In Kuma Qiqqirarrene Daga Bayinka, Ya! Allah Ka Shiyar Dasu Ka Basu Ikon Gyarawa,
Ya! Allah /raujimetawiy/ In Kuma Ba Masu Shiryuwa Bane, Ba Masu Gyara Bane, Ya! Allah Bayinka Kai Kasan Yadda Zakayi Da Su, Mu Mun Miqa Wuya A Gareka Ya! Allah.
Allahumma Ameen Ya! Rabbil Aalameen.
#HappyIndependenceDay
Barkanmu Da Zagayowan Ranar Samun 'Yancin Kai.
#raujimetawiy
#Rabiu #Alhaji #Umar #Jimetawiy
Comments
Post a Comment