Posts

RABIU ALHAJI UMAR JIMETAWIY PERSONAL INFORMATION

Image
MY NAME & MY NICKNAME - Muhammadu Rabiu - Babangida MY DATE OF BIRTH 15th MAY 1998 Friday MY PLACE OF BIRTH Yola North LGA, ( Popular Know As JIMETA ) Adamawa State, Nigeria MY L.G.A ORIGINs - Auyo Local Government Area - Yola North Local Government Area L.G.A RESIDENT - Yola North Local Gov't ( Jimeta ) MY STATE OF ORIGINs - Adamawa State - Jigawa State STATE OF RESIDENT - Adamawa State  NATIONALITY Federal Republic Of Nigeria MY CONTINENT Africa ( West Africa ) RELIGION Islam MY LANGUAGE AND MY TRIBE Hausa / Fulani MY OCCUPATION - Student - Mechanic ( Apprentice ) ' Jimeta-Yola North Local Gov't Area Map Adamawa State Map Jimeta-Yola North Central Mosque AGGA Mosque Jimeta-Yola North, Adamawa State Former Mubi Round About, Before Now Fly Over, Jimeta-Yola North, Adamawa State Mubi Round About Fly Over, Jimeta-Yola North, Adamawa State Former Police Round About, Jimeta-Yola North, Adama...

TAQAITACCEN BAYANI AKAN YA YA AKE YIN SALLAN IDI

Image
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيم والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبى وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل البيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ السلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته يا إخواني المسلمين نساء ورجالا صفيرا وكبيرا أرجو نحن بخير والعافية، نسأل الله سبحانه وتعالى أن يقبل صيامنا، رب شفي كل مرضانا، ويغفر ويرحم كل أمواتنا الذين سبقونا بموت، أمين يا رب Aslm Ya ‘Yan,uwana Musulmai Msza Da Mata Manya Da Qanana Ina Fata Muna Cikin Qoshin Lafiya, Kuma Muna Roqon Allah Ya Karɓa Mana /raujimetawiy/ Azuminmu, Ya Kuma Yaye Wa Marasa Lafiyanmu, Ya Yi Rahma Da Jin Qai Ga Dukkan Mamatanmu Da Suka Riqamu Mutuwa. Allahumma Ameen Ya Rabbil Alaamin. . بإذن الله تعالى اليوم أريد أن أكتب شيئا عن الصلاة العيد وكيف يفعلها A Yau Da Izinin Allah Nake Qudirin Rubuta Wani Abu /raujimetawiy/ Akan Sallan Idi Da Kuma, Yaya Akeyinta. . كلنا أو أقول جلنا عرفنا كيف يفعلها، إلا أن أجددنا Dukanmu Dai Ko Ince Mafi Yawancinmu Munsan Yaye Akeyin ...

TAQAITACCEN BAYANI AKAN ZAKKAN FIDDA KAI

Image
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيم والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ Aslm Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani. Ameen Summa Ameen . A Gurguje . Yau Insha Allahu Zamu 'Dauko Taqaitaccen /raujimetawiy/ Bayani Akan Zakkatul Fidiri, Wanda Malam Bahaushe Yake Cewa Zakkan Fidda Kai. Insha Allahu Zamu 'Dauko Wannan Jawabin /raujimetawiy/ Daga Littafin RISALA Na IBNU ABIY ZAIDEEN AL-QIRAWANIY RH . Amma Kafin Farawa Akwai Buqatan Yin Qarin Bayani Akwai, Da Kuma Bayanin Mene Ne /raujimetawiy/ H Hikiman Yinsa, Banida Lokacin Yin Haka A H...

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

Image
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيمy والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي Ko وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ Aslm Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani. Ameen Summa Ameen . A Gurguje - Haqiqa Ana Sa Rai Da Daren Lailatul Qadri /raujimetawiy/ a Dararen Goman Qarshe, Watau 21, 23, 25, 27 Ko A Daren 29. Domin Hadisi Ya Tabbata Daga Abdullahi 'Dan Abbas R.T.A Ya Ce : MANZON ALLAH S.A.W YA CE  " Ku Nemi Daren Lailatul Qadri A Wutirin Goman Qarshe " Bukhari Muslim . Haka Kuma An Rawaito Hadisi Daga NANA AISHA R.T.A Ta Ce MANZON ALLAH S.A.W YA CE " Ku Qirdadi...

WADANNE HALAYE YA KAMATA MAI AZUMI YA SIFFANTU DA SU

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيم والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ Aslm Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani. Ameen Summa Ameen - A Gurguje - Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffanta Da Kyawawan /raujimetawiy/ Halaye Kamar Haka: 01 - HAQURI : Ya Kamata Mai Azumi Ya Lazimci Haquri, Domin Shine Zai Hanashi /raujimetawiy/ Bin Son Zuciya. Kuma Shine Zai Bada Juriyar Bin Umarnin Allah /raujimetawiy/ Hadisi Ya Tabbata Daga MANZON ALLAH S.A.W CEWA " Idan 'Dayanku Ya Kasance Yana Azumi, Kada Yayi Maganganun Fasiqanci, Idan Wani Ya Zageshi K...